iqna

IQNA

wata guda
Tehran (IQNA) Kafofin yada labaran Falasdinu sun bayar da rahoton cewa Jeni Adham Naim Ashour, 'yar Falasdinawa 'yar shekara 13 daga zirin Gaza ta samu nasarar haddace kur'ani baki daya cikin wata guda .
Lambar Labari: 3487700    Ranar Watsawa : 2022/08/17

Tehran (IQNA) Jamhuriyar musulinci ta Iran ta ce kasar Bahrain ta bi sahun masu goyan bayan laifufukan da Isra’ila ke aikatawa.
Lambar Labari: 3485178    Ranar Watsawa : 2020/09/12